Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma samun kekkiawan zama
Fa idodi daga hadisin ummu zarri - (Hausa)
Sharhin littafin riyadus salihina - (Hausa)
Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe
Malan Yayi Bayani Ne Akan Wajabcin Haj Da Fa Lalarsa Da Wura Ran Da Ake Kaukar Yiyyar Haj Da Umra Da Hukumcin Sayya Turare Da Abu Buwan Da Aka Hana Mahajjaci Da Hukunce Hukuncan Tal Biya Da Sauran Hukuncan Ahaj Dasuka Wajaba Akan Kowane Musulmi Ya Sansu
MAFARKI MAI KYAU - (Hausa)
MAFARKI MAI KYAU
Shiriyar Annabi Yabo Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi Gameda Ƙanan Yara Da Matasa
ALLAH MAI KIYAYEWA TSARKI YA TABBATA GARESHI
ADDU`A - (Hausa)
ADDU`A
Ingantattun Addu’o’I da yabo ga Allah Maxaukaki
Wadan nan wasu tambayoyi ne da amsoshinsu a asalin asalillika shine kadaita Allah – tsarki ya tabbatar maSa -, da gargadarwa daga kishiyarsa shine yiwa Allah shirka da hanyoyinta, da kuma kudirin Ahlussunnah wal jama’a, na tsagosu ta takaitacciyar hanya, na kiyaye dan su zama masu saukin fahimta ga mai....
LITTAFI KAN HALAYE - (Hausa)
LITTAFI KAN HALAYE