×

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI. - (Hausa)

Mawallafin littafin ya ambaci abubuwa goma daga cikin abubuwan da suke warware musulunci.

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa( shirka)1#7 - (Hausa)

Yayi Magana ( shirka) ,da makoman duk wanda ke hada allah dawaninsa a lahira idan yamutu bai tuba ba

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(ASIRI) 2/7# - (Hausa)

Yayi Magana (ASIRI) ,da makoman duk wanda yake yinsa ko anfanidashi anan kuniya da lahira

NI MUSULMI NE - (Hausa)

No Description

Takaice sakon littafin Hakkoki wadanda fidrah tsarin halittar - (Hausa)

Takaice sakon littafin Hakkoki wadanda fidrah tsarin halittar

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA. - (Hausa)

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA.

Sunnan al Fitrah - (Hausa)

SUNNONIN FIDRAH: Madawiyya ce a cikin harshen Hausa, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, a cikin karamin littafin shehun Malamin, ya ambaci sunnonin fidrah wadanda sune sifofin da Allah ya halitta mutane akansu, tare da ambato musu dalilai.

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA - (Hausa)

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA: a cikin allo na harshen Hausa wanda aka zano bayanansu, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, an bada bayani akan sifar alwala da taimama da wankan Annabi SAW, tare da kawo fotunan da suke karin bayani.