Ɗorin fayiloli / makalatu
                                    Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a  da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai  da ma anoninsu na gaskiya  da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai  ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi  bayan kowane  karatu.
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                                            
