Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi  da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma  samun kekkiawan zama
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                                            
