Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu,
 daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin  banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah.
 Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa shayarwa.
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                
                                                                    
