×

Sharhin Littafin Usulul Iman - (Hausa)

Littafin na magana akan shika shikan imani wada wajibine gakowane Musulmi saninsuda kuma kiyayesu

Sharhin littafin ahkamul jana iz - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan marashi lafiya da abubuwan dasuka wajaba akanshi da kuma hukumci zirayar marashin lafiya da yadda ake yimasa talkinin sha hada dakuma bayani akan alamomin kaeshan kuarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da salla dakuma bayani akan wasu kura kuran da wasu suke fatdawa....

Hakkokin mace a musulunci - (Hausa)

Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu, daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah. Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa....

Hakkokin mace amuslinci - (Hausa)

Hakkokin da addinin muslinci yaba mace muslima. Acikin alqur ani da hadisi.

Fa idodi daga hadisin ummu zarri - (Hausa)

Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma samun kekkiawan zama

Sharhin littafin riyadus salihina - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe