MUSULUNCI Addini ne na ɗabi'a ta asali da hankali da kuma tsira.
MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH - (Hausa)
MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH
WANENE YA HALICCE NI? KUMA SABODA ME?Ko wanne abu yana nuni akan akwai mahalicci
No Description
Musulunci addinin Ubangijin talikai ne - (Hausa)
Musulunci addinin Ubangijin talikai ne
Wanene ya haliccemu kuma don menene ya haliccemu? Komai na nuna cewa akwai mahalicci wanda Shine Allah, Mai cikan tsarki, Mai sunaye kyawawa da siffofi maɗaukaka, Musulmai sunyi imani da Alƙur'ani da littattafai kafinsa, sunyi imani da bayin Allah manzanni dukkansu cikinsu harda Isa aminci ya tabbata a gare shi,....
Dalilan Annabta - (Hausa)
Dalilan Annabta
Hakkokin mace a musulunci - (Hausa)
Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu, daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah. Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa....
Hakkokin mace amuslinci - (Hausa)
Hakkokin da addinin muslinci yaba mace muslima. Acikin alqur ani da hadisi.
Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi....