×

SHIKA-SHIKAI GUDA UKU - (Hausa)

Yayi Magana ne akan shika shikai guda uku wanda makamaci kowane Musulmi yasansu sune ilmi da aiki dashi da kira zuwaga allah da kuma hakuri akan cutarwa acikinsa

ƘAYATA GURAREN ZAMA Taƙaitattun Darussa cikin abubuwan da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba. - (Hausa)

Wanda ya wallafa wannan littafin ya tattaro abubuwa masu mahimmanci da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba a cikin Aƙidah, hukunce-hukunce, kyawawan halaye da mu'amaloli tsakanin Mutane. Ya rubuta littafin da uslubu (salo) mai sauƙi, kuma ya yi amfani da Luga (yare) da kowa zai iya fahimtarsa cikin sauƙi.....

Abubuwan da suke lazimta - (Hausa)

Abubuwan da suke lazimta

RUKUNAN IMANI - (Hausa)

Yayi Magana ne akan rukunan imani da jajibine Musulmi yayi I mani dasu dakuma mahimmacin imani da allah da mala ikunsa da littaffansa da lahira da sauransu

Sharhin Littafin Usulul Iman - (Hausa)

Littafin na magana akan shika shikan imani wada wajibine gakowane Musulmi saninsuda kuma kiyayesu

MINENE I’MANI KUMA RUKUNNANSA KUDA NAWANE? - (Hausa)

WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.

MINENE MA ANAR I’MANI DA KADDARA? - (Hausa)

WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.

MINENE MA ANAR I’MANI DA RANAR KARSHE? - (Hausa)

WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.

MINENE MA’ANAR ’IMANI DA MANZONNIN ALLAH? - (Hausa)

WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.

MINEE MA ANAR I’MAMI DA MA LAIKU? - (Hausa)

WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.

INA ALLAH YA KE? - (Hausa)

INA ALLAH YA KE? (Nazari Akan Daukakar Allah Bisa Al’arshi A Ra’ayin Magabata Da Na Bayansu)