abdur rahman bin nasir assa’sdi
                                    abdur rahman  assa'sdi an faifeshine a kwauyan unaiza  guma sha biyu ga watan muharram shekara ta 1307 kuma yarasu a shekara ta 1376 yanada shekara sittin da tara allah yajikansa  
yabar litattafai masu yawa wa aida yawallafa fiyeda littafi talatin  a fannuka masu yawa shariya da hadisi da tafsiri da tauhidi da sauransu 
shafinshi a yanar gizo 
http://www.binsaadi.com
                                
                                
