×
sa id bin aliyo bin wahf bin muhammed daga kabilan al sulaiman al kahtani an haifeshi 25/10/1372h a kauyan wadi al aurain a jahar abha yayi karatunsa a jamiar al imam muhammed bin saud na musulinci yagama karatun jami a ashekara ta 1404h ya samu takardan digiri ashekara ta 1412h yakuma samu takardan zama dokta (digirin digirgir) ashekara ta 1419h