×
SUNNONIN FIDRAH: Madawiyya ce a cikin harshen Hausa, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, a cikin karamin littafin shehun Malamin, ya ambaci sunnonin fidrah wadanda sune sifofin da Allah ya halitta mutane akansu, tare da ambato musu dalilai.