tarjaman wani takai taccan litafi ce , na wani malami mai suna khalid dan hamad.
LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka'idodi guda hudu (ALKAWA'IDUL ARBA'U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi: 1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan....
SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL'UMMAH): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya tanade shi, domin sharha ga littafin AD-DURUSUL MUHIMMA LI AMATIL UMMAH, na Imam Ibnu-Baaz -Allah ya yi rahama a gare shi-, Mawallafin (Shaikh Haisam) ya tattara nau'ukan ilmomin shari'a a cikin littafin, musamman....
Tarjaman littafin A’ALIMU DDIN - (Hausa)
Book translated into Hausa contains twelve studied at the origins of religion, including the explanation is no god but Allah and Muhammad is the Messenger of God, and explain the pillars of Islam, faith, polytheism and hypocrisy, Nullifiers, uniformity.
Sifar Wanka - (Hausa)
Sifar Wanka
Sifar Sallah - (Hausa)
Sifar Sallah
Sifar Alwala - (Hausa)
Sifar Alwala
Imani da Allah - (Hausa)
Imani da Allah
Imani da mala'iku - (Hausa)
Imani da mala'iku
Imani da Manzanni - (Hausa)
Imani da Manzanni
Imani da Ranar Karshe - (Hausa)
Imani da Ranar Karshe
Imani da Kaddara - (Hausa)
Imani da Kaddara