×

TAINA MUSULMI ZAI KAUKI AQIDANSHI? - (Hausa)

WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa( shirka)1#7 - (Hausa)

Yayi Magana ( shirka) ,da makoman duk wanda ke hada allah dawaninsa a lahira idan yamutu bai tuba ba

TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI - (Hausa)

TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI

SAKO DAYA KAWAI! - (Hausa)

SAKO DAYA KAWAI!

Hukuncin Sihiri Da Bokanci - (Hausa)

HUKUNCIN SIHIRI DA BOKANCI DA ABINDA YA KE DA ALAKA DA SU

KATARI WAJEN FAHIMTAR TAUHIDI - (Hausa)

Waɗannan darussan Tauhidi ne a taƙaice wanda yanada mahimmanci musullmi yakarantashi

abinda bai kamata musulmi ya jahilta acikin addinin sa ba - (Hausa)

tarjaman wani takai taccan litafi ce , na wani malami mai suna khalid dan hamad.

LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka'idodi guda hudu (ALKAWA'IDUL ARBA'U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM) - (Hausa)

LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka'idodi guda hudu (ALKAWA'IDUL ARBA'U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi: 1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan....

SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL'UMMAH) - (Hausa)

SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL'UMMAH): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya tanade shi, domin sharha ga littafin AD-DURUSUL MUHIMMA LI AMATIL UMMAH, na Imam Ibnu-Baaz -Allah ya yi rahama a gare shi-, Mawallafin (Shaikh Haisam) ya tattara nau'ukan ilmomin shari'a a cikin littafin, musamman....

Tarjaman littafin A’ALIMU DDIN - (Hausa)

Book translated into Hausa contains twelve studied at the origins of religion, including the explanation is no god but Allah and Muhammad is the Messenger of God, and explain the pillars of Islam, faith, polytheism and hypocrisy, Nullifiers, uniformity.

Sifar Wanka - (Hausa)

Sifar Wanka

Sifar Sallah - (Hausa)

Sifar Sallah