×
LITTAFINE MAI MAGANA AKAN [Wajibin mu game da sahabbai masu girma –Allah Ya yarda da su], shi wajibi ne mai girma, kuma abin nema ne babba, yana cancanta garemu baki daya mu kiyaye shi iyakar himmar mu, kuma mu lura da shi matukar lura.