×

Sunnan al Fitrah - (Hausa)

SUNNONIN FIDRAH: Madawiyya ce a cikin harshen Hausa, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, a cikin karamin littafin shehun Malamin, ya ambaci sunnonin fidrah wadanda sune sifofin da Allah ya halitta mutane akansu, tare da ambato musu dalilai.

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA - (Hausa)

SIFAR ALWALA DA TAIMAMA DA WANKA: a cikin allo na harshen Hausa wanda aka zano bayanansu, Tanadar shehun Malami Dr. Haisam Sarhan, an bada bayani akan sifar alwala da taimama da wankan Annabi SAW, tare da kawo fotunan da suke karin bayani.

Addu’ar sujada tilawa - (Hausa)

DARUSSA VIDIYO AKAN WASU ADDU’O’I MASU MAHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI,WANDA IDAN MUTUM YA KIYAYESU ALLAH ZAI KARESHI DAGA SHARIN ALJANI DA MUTUM.

Hajji kar babbe - (Hausa)

wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.

Alaqan musulmi da uban gijinsa - (Hausa)

Cautata alaka sakanin bawa da ubangijinsa, da kadaita ibada dan allah.

Tarihin annabi (S.A.W) - (Hausa)

Yana maganane akan tarihin annabi (S.A.W) da sahabbansa dakuma dukkannin yakukkukan da sukayi.

wanene waliyyi? da kuma magana a kan sirati - (Hausa)

DARUSSA AKAN WASU AYUKAN ZUCIYA DA YAKAMATA KOWANE MUSULMI YA SANSU KUMA KIYAYESU.

zu mu tattauna akan imani 30 - (Hausa)

malan yayi bayani akan abubuwa masu mahimmanci akan imani.

zu mu tattauna akan imani 29 - (Hausa)

malan yayi bayani akan abubuwa masu mahimmanci akan imani.

zu mu tattauna akan imani 28 - (Hausa)

malan yayi bayani akan abubuwa masu mahimmanci akan imani.

zu mu tattauna akan imani 27 - (Hausa)

malan yayi bayani akan abubuwa masu mahimmanci akan imani.

zu mu tattauna akan imani 26 - (Hausa)

malan yayi bayani akan abubuwa masu mahimmanci akan imani.