TAMBAYOYIN YARA AKAN IMANI
TAMBAYOYIN YARA AKAN IMANI - (Hausa)
Darrusan aqida - tauhidi - (Hausa)
Darrusan aqida - tauhidi
WA YA HALICCI HALITTU? WA YA HALICCE NI ? KUMA SABODA ME ?
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: (Hadith) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da....
