×

MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH - (Hausa)

MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH

WANENE YA HALICCE NI? KUMA SABODA ME?Ko wanne abu yana nuni akan akwai mahalicci - (Hausa)

WANENE YA HALICCE NI? KUMA SABODA ME?Ko wanne abu yana nuni akan akwai mahalicci

Musulunci addinin Ubangijin talikai ne - (Hausa)

Musulunci addinin Ubangijin talikai ne

Wanene mahalicci na? Kuma saboda me ya halicce ni? - (Hausa)

Wanene ya haliccemu kuma don menene ya haliccemu? Komai na nuna cewa akwai mahalicci wanda Shine Allah, Mai cikan tsarki, Mai sunaye kyawawa da siffofi maɗaukaka, Musulmai sunyi imani da  Alƙur'ani da littattafai kafinsa, sunyi imani da bayin Allah manzanni dukkansu cikinsu harda Isa aminci ya tabbata a gare shi,....

Dalilan Annabta - (Hausa)

Dalilan Annabta

Hakkokin mace a musulunci - (Hausa)

Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu, daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah. Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa....

Hakkokin mace amuslinci - (Hausa)

Hakkokin da addinin muslinci yaba mace muslima. Acikin alqur ani da hadisi.

Sharhin littafin kash shubuhat na ibn u saimin - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi....

Fa idodi daga hadisin ummu zarri - (Hausa)

Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma samun kekkiawan zama

Sharhin littafin riyadus salihina - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe

Sharhin Littafin Sahihul Buhari Kitabul Hajj - (Hausa)

Malan Yayi Bayani Ne Akan Wajabcin Haj Da Fa Lalarsa Da Wura Ran Da Ake Kaukar Yiyyar Haj Da Umra Da Hukumcin Sayya Turare Da Abu Buwan Da Aka Hana Mahajjaci Da Hukunce Hukuncan Tal Biya Da Sauran Hukuncan Ahaj Dasuka Wajaba Akan Kowane Musulmi Ya Sansu