Wanda ya wallafa wannan littafin ya tattaro abubuwa masu mahimmanci da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba a cikin Aƙidah, hukunce-hukunce, kyawawan halaye da mu'amaloli tsakanin Mutane. Ya rubuta littafin da uslubu (salo) mai sauƙi, kuma ya yi amfani da Luga (yare) da kowa zai iya fahimtarsa cikin sauƙi.....
SIFFAR YADDA AKE YIN SALLAH YADDA AKE YIN ALWALA A AIKACE
ABINDA JAHILTARSA BAYA YIWUWA GA YARAN MUSULMAI (ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI). - (Hausa)
ABINDA JAHILTARSA BAYA YIWUWA GA YARAN MUSULMAI (ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI).
KATARI WAJEN FAHIMTAR TAUHIDI - (Hausa)
Waɗannan darussan Tauhidi ne a taƙaice wanda yanada mahimmanci musullmi yakarantashi
TUSHE UKU NA MUSULUNCI - (Hausa)
No Description
SHIKA-SHIKAI GUDA UKU - (Hausa)
Yayi Magana ne akan shika shikai guda uku wanda makamaci kowane Musulmi yasansu sune ilmi da aiki dashi da kira zuwaga allah da kuma hakuri akan cutarwa acikinsa
Fikhu A Sawwake - (Hausa)
Littafi ne da yaketakaitacce a kanfikihunmusulunci da kumamuhimmancinsa, da bayaninmas’alolinsaakantsarimaikyawungaske.
Kawar Da Shubha - (Hausa)
Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi)
WASU HADISAI ARBA'IN GAME DA AL-QUR'ANI - (Hausa)
WASU HADISAI ARBA'IN GAME DA AL-QUR'ANI
KUNDIN IMANI WANDA ALLAH YA WAJABTASHI AKAN BAYINSA NA ABINDA YA ZO A ALKUR'ANI MAI GIRMA DA SUNNAR ANNABI
Tauhidi Daga cikin hudubobin masallacin Annabi