×

Tarihin annabi (S.A.W) - (Hausa)

Yana maganane akan tarihin annabi (S.A.W) da sahabbansa dakuma dukkannin yakukkukan da sukayi.

Yadda aljani yake shiga cikin mata - (Hausa)

Malam yayi bayani yadda aljani yake shiga cikin jikin dan adam da kuma musamman yadda yake matsama mata . sannan wajibine ga musulmi yayi imani da samuwar aljannu kamar yadda allah yaffadeso acikim alkur’ani Yadda yake macama mata a harkokinsu nayau da kullun da kuma dalilanda ke kawoso da kuma....