×

ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI - (Hausa)

littafin yana bayanine akan ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI wa aida musulmi ya kamata yasansu domun kiyayesu

SHIKA-SHIKAI GUDA UKU - (Hausa)

Yayi Magana ne akan shika shikai guda uku wanda makamaci kowane Musulmi yasansu sune ilmi da aiki dashi da kira zuwaga allah da kuma hakuri akan cutarwa acikinsa

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI. - (Hausa)

Mawallafin littafin ya ambaci abubuwa goma daga cikin abubuwan da suke warware musulunci.