Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Addu'o'i da zikirai ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da....
TAKAITACCEN BAYANI MAI ANFANI GA SABON SHIGA MUSULUNC
Littafi ne da ya kunshi bayani akan rukunan musulunci da sharuddan Kalmar shahada da kuma tsarin karantar da al’umma, da bayani akan alwala da sallah, da kuma yadda ake shirya janaza da yi mata da tsoratarwa akan shirka, da bayanai akan kyawawan dabi’un musulunci.
TAFSIRIN USHURIN KARSHE NA AL KUR'ANI MAI GIRMA
garkuwan musulmi - (Hausa)
Littafine da ya kunshi zikirai da addu’o’i da aka ruwaito ta matata ingantacciya.
No Description
Yayibayanin yadda mutumzaisamuingantacciyarrayuwa a nan duniyada kumalahira.
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI - (Hausa)
littafin yana bayanine akan ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI wa aida musulmi ya kamata yasansu domun kiyayesu
SIFFAR SALLAR ANNABI - (Hausa)
SIFFAR SALLAR ANNABI – TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA AGARESHI –
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA - (Hausa)
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
Fikhu A Sawwake - (Hausa)
Littafi ne da yaketakaitacce a kanfikihunmusulunci da kumamuhimmancinsa, da bayaninmas’alolinsaakantsarimaikyawungaske.
SHIKA-SHIKAI GUDA UKU - (Hausa)
Yayi Magana ne akan shika shikai guda uku wanda makamaci kowane Musulmi yasansu sune ilmi da aiki dashi da kira zuwaga allah da kuma hakuri akan cutarwa acikinsa