×

Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a - (Hausa)

Littafine da ya tara ingantacciyar akida da ta zama wajibi akan kowanne musulmi ya kudurceta, kamar bayanin shikashikan musulunci da kaddara da abinda ya zama wajibi a sani akan sahabbai.

SharhinUsulul Imani - (Hausa)

Bayanineatakaice akan shika-shikan musulunci guda shida.

Arba una hadith - (Hausa)

Sharhin hadithan al arbaunan nawawiyya

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI. - (Hausa)

Mawallafin littafin ya ambaci abubuwa goma daga cikin abubuwan da suke warware musulunci.

Akidar Limaman Mazhabobi Hudu -Allah ya yarda da su - - (Hausa)

Wannan wani littafi ne takaitacce kuma cikinsa akwai abinda ya wajaba Mutum ya sanshi kuma ya kudurce shi na abubuwan da suka shafi kadaita Allah, da kuma Tushen Addini da wasu abubuwan da suke da alaka da shi wadanda aka samo su daga litattafan Tauhidi na Manyan Malaman Mazhabobin nan....

KitabutTauhid - (Hausa)

Yayibayani ne akanTauhidi da kumafa’idojinsa, da hatsarindakecikinshirka da munafunci da ayyukanjahiliyya, kumayayibayaniakankongiyoyinawannanzamanikamarwadandasukemusunakwai Allah da kwaminisanci, da kumahukuncinshigaciki, hakananyayi Magana akanhakkokinAnnabi, da naiyalanshi da nasahabbanshimasudaraja, yaambacibidi’o’i da bayyanarsu da kumahatsarindakecikinta, da takaitaccanmisaliakanbidi’o’inwannanlokacin.

SAKO DAYA KAWAI! - (Hausa)

SAKO DAYA KAWAI!

Hukuncin Sihiri Da Bokanci - (Hausa)

HUKUNCIN SIHIRI DA BOKANCI DA ABINDA YA KE DA ALAKA DA SU

Tarjaman littafin A’ALIMU DDIN - (Hausa)

Book translated into Hausa contains twelve studied at the origins of religion, including the explanation is no god but Allah and Muhammad is the Messenger of God, and explain the pillars of Islam, faith, polytheism and hypocrisy, Nullifiers, uniformity.

SHAHARARRUN SUNNONIN DA SUKA YADU NA AKIDAR RABAUTACCIYAR TAWAGA MAI NASARA - (Hausa)

SHAHARARRUN SUNNONIN DA SUKA YADU NA AKIDAR RABAUTACCIYAR TAWAGA MAI NASARA

Usulus Salasa Mas aloli hudu - (Hausa)

Usulus Salasa Mas aloli hudu