Littafine da ya tara ingantacciyar akida da ta zama wajibi akan kowanne musulmi ya kudurceta, kamar bayanin shikashikan musulunci da kaddara da abinda ya zama wajibi a sani akan sahabbai.
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a - (Hausa)
Akidar Ahlus~Sunna - (Hausa)
-
SharhinUsulul Imani - (Hausa)
Bayanineatakaice akan shika-shikan musulunci guda shida.
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA - (Hausa)
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
TAKAITACCEN BAYANI AKAN AKIDAR MUSULUNCI - (Hausa)
AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA YAKE KISHIYANTAR TA
Arba una hadith - (Hausa)
Sharhin hadithan al arbaunan nawawiyya
ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI. - (Hausa)
Mawallafin littafin ya ambaci abubuwa goma daga cikin abubuwan da suke warware musulunci.
Wannan wani littafi ne takaitacce kuma cikinsa akwai abinda ya wajaba Mutum ya sanshi kuma ya kudurce shi na abubuwan da suka shafi kadaita Allah, da kuma Tushen Addini da wasu abubuwan da suke da alaka da shi wadanda aka samo su daga litattafan Tauhidi na Manyan Malaman Mazhabobin nan....
KitabutTauhid - (Hausa)
Yayibayani ne akanTauhidi da kumafa’idojinsa, da hatsarindakecikinshirka da munafunci da ayyukanjahiliyya, kumayayibayaniakankongiyoyinawannanzamanikamarwadandasukemusunakwai Allah da kwaminisanci, da kumahukuncinshigaciki, hakananyayi Magana akanhakkokinAnnabi, da naiyalanshi da nasahabbanshimasudaraja, yaambacibidi’o’i da bayyanarsu da kumahatsarindakecikinta, da takaitaccanmisaliakanbidi’o’inwannanlokacin.
SAKO DAYA KAWAI! - (Hausa)
SAKO DAYA KAWAI!
